Everton ta kori kociyanta, Sean Dyche kamar yadda ƙungiyar dake buga Premier League ta sanar ranar Alhamis. Hakan ya zo ƴan ...
Liverpool da Manchester United sun tashi 2-2 a wasan hamayya a Premier League ranar Lahadi a Anfield. Da wannan sakamakon ...
Manchester City ta amince za ta biya Lens £33.6m, domin É—aukar mai tsaron baya, Abdukodir Khusanov. Wata majiya ta ce cikin ...
Keane, mai tarihin yawan ciwa Jamhuriyar Ireland ƙwallaye a tarihi, ya bar aikin jan ragamar Maccabi Tel Aviv a watan Yuni, ...
Chelsea ta dawo da mai tsaron baya, Trevoh Chalobah zuwa Stamford Bridge, wanda ya buga wasannin aro a Crystal Palace.
West Ham United na fama da karancin ƴan wasan da ke buga gurbin cin ƙwallaye, sai dai sabon koci, Graham Potter ya ce ba ...
David Moyes ya ƙarbi aikin horar da Everton mai buga Premier League a karo na biyu da zai yi aikin kociyanta. Mai shekara 61, ya saka hannu kan yarjejeniyar kaka biyu da rabi a Goodison Park, ya ...
Hakan ya sa ake amfani da Fraser Forster madadin Vicario, amma bai tsare ragar Tottenham ba ranar Asabar saboda jinya a wasan da Newcastle ta ci 2-1 a Premier League. Wannan ne ya bai wa Brandon ...
Manchester United za ta karɓi bakuncin Leicester City a FA Cup zagaye na huɗu a cikin watan Fabrairu. United mai rike da ...
Haifa equalized in the 67th minute through Kenny Saief, but Ayi Kangani restored Beitar’s lead just minutes later. Patrick ...