Ta kara da cewar ''Tana ɗaukar wadan nan matakan, domin bunkasa United da samar da kuɗin shiga ta yadda za a haɓɓaka ingantattun ayyukanta.'' ''"Wannan zai samar da ingantaccen tsarin kudi ...