Ana gudanar da zaɓen gwamnan jihar Anambra Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya. A wannan zaɓen, mutum 16 ne gaba ɗaya ke neman kujerar gwamnan Anambra ciki har da gwamna mai ci, Chukwuma Soludo, ...